Posts

*WASIYYOYI* *GUDA 5 DAGA* *MANZON ALLAH* *(S.A.W).* Manzon Allah (s.a.w) yace: "Waye zai karbi wadannan Kalmomi guda 5 daga gareni, yayi Amfani da su, ko ya Sanar da wanda zai yi Amfani da su" Sai Abu Huraira (R.A) yace Ni Zan karba ya Ma'aikin Allah. Sai Manzon Allah (s.a.w) ya rike Hannu na yace min:- 1. Ka guji Aikata Sabo, Zaka Zamo wanda yafi kowa Bauta a cikin Mutane. 2. Ka yarda da Abinda Allah Ya baka, Zaka fi Kowa Arziki Cikin Mutane. 3. Ka kyautata wa Makobcin ka, Zaka Zamo (cikakken) Mumini. 4. Ka So Wa Mutane Abinda Kake So Wa Kanka, Zaka Kasance (cikakken) Musulmi. 5. Kada ka Yawaita Dariya, Domin Yawan Dariya na Kashe Zuciya. "Manzon Allah (S.A.W) Yace Ka Rike su Ko ka Sanar da Wanda Zaiyi Amfani Dasu". Idan ka Tura Wa 'Yan Uwa Musulmai Baka San Wa Zaiyi Amfani Dasu Ba, Kaga Ka Samu Ladan Mutane Masu Tarin Yawa. Ubangiji Allah ya bamu ikon aikatawa. Ameen🙏

tuna baya yadda takasance akotu

Image
GIGGUWAR KABIRU KIFI AGABAN SHEIKH ABDULJABBAR AGUN WASAN KWAIKWAYO Dik wanda yakalli yadda wasan kwaikwayo takasance , ze tabbatar tsararran abune ba gaskiya ake nema ba , shiisa aka gin dayawa yan maja sharadin kada su sauka daga abinda aka dorasu , shiisa ko wannen su in yataso seyace nuna mana lafazi , to akarshe wannan wasan kwaikwayo , Akwai magan ganu da sheikh abduljabbar yayi na ilimi , dikkan su babu wanda ya iya taunasu , yaran nan kabiru kifi , se ya kokarin zetauna wasu daga masa,il din da malam yatauna agun ,yanata duba komfuyuta, bari kuji yadda sheikh abduljabbar ya kwakwkwada mai mari , Kifi yace dikkan malamai babu wanda ya inganta hadisin canjawar gawar annabi s a w , babu malamin ko daya , muna kalubalantar ka ka kawomana malami 1 daya inganta wannan ruwayar , Sheikh abduljabbar koma darimi 84 zakaga hukuncin da malamanku sikawa hadisin ,sahihi ne a sharadin bukhari da Muslim  Kifi babu amsa Kifi da zakace bukhari yakadaita da rawaitar hadisi yazama matsala, ai ...

masha allah

Alhamdulillah dukkan godiya ta tabbata ga Allah madaukakin sarki