tuna baya yadda takasance akotu
GIGGUWAR KABIRU KIFI AGABAN SHEIKH ABDULJABBAR AGUN WASAN KWAIKWAYO
Dik wanda yakalli yadda wasan kwaikwayo takasance , ze tabbatar tsararran abune ba gaskiya ake nema ba , shiisa aka gin dayawa yan maja sharadin kada su sauka daga abinda aka dorasu , shiisa ko wannen su in yataso seyace nuna mana lafazi , to akarshe wannan wasan kwaikwayo ,
Akwai magan ganu da sheikh abduljabbar yayi na ilimi , dikkan su babu wanda ya iya taunasu , yaran nan kabiru kifi , se ya kokarin zetauna wasu daga masa,il din da malam yatauna agun ,yanata duba komfuyuta, bari kuji yadda sheikh abduljabbar ya kwakwkwada mai mari ,
Kifi yace dikkan malamai babu wanda ya inganta hadisin canjawar gawar annabi s a w , babu malamin ko daya , muna kalubalantar ka ka kawomana malami 1 daya inganta wannan ruwayar ,
Sheikh abduljabbar koma darimi 84 zakaga hukuncin da malamanku sikawa hadisin ,sahihi ne a sharadin bukhari da Muslim
Kifi babu amsa
Kifi da zakace bukhari yakadaita da rawaitar hadisi yazama matsala, ai hadisin innamal aamali binniyati , sayyadina umar ne kadai yarawaiceshi ,
Sheikh abduljabbar sayyadina umar yarayu da annabi Dan yakadaita da rawaitar hadisi baze zama matsala ba , shikuwa bukhari betaba ganin annabi ba , dole yafadi wanda yafada mai , kuma wanda bukhari yace yaji agunsa , shima beyi zamani daya da bukhari ba , inajira akawon a ina bukhari yaji wannan hadisin
Kifi babu amsa
Kifi kana cewa al imamul aini yakar yata ibn hajar akan hadisin da bukhari yakadaita da rawaitar sa , ibn hajar yace wani yafada mai nasa,i yarawaici hadisin , kace aini yakaryata ibn hajar , to anan malaman hadisi sinfada mana da aini da ibn hajar sa annin juna ne ,zamanin su daya wannan yasoki wanan wanan yasoki wanan , to irin wannan zantikan baa izina dasu ka koma ka karanta littafin tajud dinil subki , idan kace zaka dinga laa kari da irin wannan zantikan zaka rushe zantika dayawa
Sheikh abduljabbar yace magana kan aini yurwa wala yurwa, ai baka kawo abinda yawanke bukhari kan maganar ba, kuma gashi ibn hajar yayi baki 3 , yakasa tabbar da isnadin ,toka ga aini yagaskata kenan ,shima kuma ibn hajar din a taglikul aglik yace wannan isnadin babu shi , kenan ta tabbata bukhari yakirkireshi , hanya daya da ibn dahaman yarawaici hadisin guda 1ce babu wannan kazantar ta maganar kulle kofa da anas, abinda ibn dahaman yarawaita ziyarar gidan ummisulaimin ne , babu maganar auran nana zainab ,bukhari shi yasan inda yasamo ta , idan kanaso muyadda dakai kawo mana inda bukhari yasamu wannan maganar
Kifi babu amsa
Kifi Hadisin ummuasim maganar runguma da shafa jikin annabi s a w ,kifi yace dikkan malamai since va,ifi ne , itakan ummuasim din baa santaba , ,
Sheikh abduljabbar yace , kahade hadisai guda 2 , hadisin bahisha daban hadisin ummu asim daban , hadisin ummu asim babu batun runguma , batin shafa ne kawai ,to kakoma darimi zaka ga since rijaluhu sikatun , nabi maganar raunana hadisin da su kayi karya sike , hadisi sahihi ne asharadin su ,
Kifi babu amsa
Kifi dikkan malaman tarjama sun tabbatar ukubatu bin farkan sahabi ne , har yana da dan sa amru bin utuba bin farkan shima sanan ne ne ,dan haka a iliman ce bawanda ze iya cewa ba sahabi bane
Sheikh abduljabbar inason kakwon malami 1 daya tabbatar da suhubar sa , bayan usainu dan abdurrahaman shikuma muslincin sama yanada matsala , did malamin bukhari ne ,kar kacemun a usudul gaba ansamo hanya ta hadisin zaka fadi , domin shi usudul gaba isnadin sa yana komawa kan ibn abi asim , to kaduba al ahadi wal masani , zakaga datse isnadin yayi saboda yasan akwai tuhuma kan usainu dan abdurrahaman
Kifi babu amsa
Kifi , kana ta cewa ka kama ibn hajar da karya , to a iya littafin ka mukaddimatul azifa , karya 51 nakamaka da ita , dan babu lokaci ne da sena karantoma ita ,
Sheikh abduljabbar , kada ka katafi wani gun , katsaya mutattauna akan wannan karyar da nakama shi yanzu, ibn hajar yadatse muhimmiyar jumla , a wani hadisi ,da ibn hajar yaciro a dabarani ,kabir da sagir , to ga kabir din ga sagir din , dik in an duba zaaga jumlar , ibn hajar ne yadatse ta ,
Kifi babu amsa