GIGGUWAR KABIRU KIFI AGABAN SHEIKH ABDULJABBAR AGUN WASAN KWAIKWAYO Dik wanda yakalli yadda wasan kwaikwayo takasance , ze tabbatar tsararran abune ba gaskiya ake nema ba , shiisa aka gin dayawa yan maja sharadin kada su sauka daga abinda aka dorasu , shiisa ko wannen su in yataso seyace nuna mana lafazi , to akarshe wannan wasan kwaikwayo , Akwai magan ganu da sheikh abduljabbar yayi na ilimi , dikkan su babu wanda ya iya taunasu , yaran nan kabiru kifi , se ya kokarin zetauna wasu daga masa,il din da malam yatauna agun ,yanata duba komfuyuta, bari kuji yadda sheikh abduljabbar ya kwakwkwada mai mari , Kifi yace dikkan malamai babu wanda ya inganta hadisin canjawar gawar annabi s a w , babu malamin ko daya , muna kalubalantar ka ka kawomana malami 1 daya inganta wannan ruwayar , Sheikh abduljabbar koma darimi 84 zakaga hukuncin da malamanku sikawa hadisin ,sahihi ne a sharadin bukhari da Muslim Kifi babu amsa Kifi da zakace bukhari yakadaita da rawaitar hadisi yazama matsala, ai ...